An ɗaure Ma'aji da wasu al'ƙalai na kotun musulunci bisa zargin sata..
January 19, 2023
0
An ɗaure ma'aji na kotun shari'ar musulunci Hussaina Imam da ƙarin mutum 14 ciki har da alƙalai, rajistara da wasu. An tusa ƙeyar su zuwa gidan yari ne bisa zargin sata, da zamba cikin aminci ƙarƙashin sashe na 97,79,315 da 289 na kundin pinal Court.
Tags