Majiyar mu ta Raihana.com.ng ta tuntuɓi wata majiya mai ƙarfi inda ta tabbatar da wannan batu, mun nemi ji daga gareshi amma abun yaci tura.
An cire (Ali Baba) Daga Muƙamin sa na Mai baiwa gwamnan kano shawara a kan addinai.
January 09, 2023
0
An tsige mai baiwa gwamna shawara a kan harkokin addinai najihar kano Alh. Ali Baba.
Tags