Hon.Nassir Ali Ahmed Dan Majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa yayi Bikin Kaddamar Da Fara Aikin Titin Lamido Zuwa Kofar Gidan Dagacin Kawo a mazaɓar Giginyu Har Izuwa Masallacin Bulama Wanda Ya baiwa Dan Kwangila Umarnin Fara Wannan Aiki Na Sabuwar Kwalta Wadannan Aiyukan Suna Zuwa ne ƙarƙashin jagorancin Wakilinsa Mai Girma DG Hon. Rabiu Baba Nabegu
Taron Ya samu Halartar
Mai Girma Dagacin Garin Kawo Da Shugaban Dattawa Na Jam'iyyar APC A Nassarawa Alhaji Adamu Jibrin (Golden Chair) Da Tsohan Shagaban Jam'iyyar APC A Nassarawa Alhaji Yakubu Ado Kaura Goje Da Tsohan Dan Gwagwarmaya Hon. Abdulmajid Abdulmajid Danbilki Kwamanda Gatan Funakaye. Wannan ba shine aiki karo na farko a wannan shekara ba tun bayan da aka doka gangar zaɓen shekarar 2023.