Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi zargin cewa ana yi wa babban zaɓen Najeriya na shekarar da muke ciki ta 2023 zagon ƙasa,
shi yasa aka sa Man Fetur yayi ƙaranci da kuma canjin fasalin kuɗaɗen Naira (N1000, N500, N200).