Dokar mu tana nan kuma babu maganar tsawaita wannan rana kamar yadda ƴan majalisa suke buƙata kuma zuwa yanzu mun tara kimanin triliyan 1.5 muna sa ran haɗa tiriliyan 2 kafin ƙarshen wannan watan. Saboda haka wasu na ganin munyi ne dan kan mu amma ba haka batun yake ba, akwai waɗanda suka tara kuɗaɗe a gidajen su ba bisa doka ba.
Babu wani Ɗan Majalisa da zai kawo mana tsaiku a kan tsarin mu ~ Emefiele
January 25, 2023
0
Babu wani Ɗanmajalisa da zai hana mu dokar hana karɓar sabbin kuɗi ~ Emefiele
Tags