Bayan na mutu akwai yiwuwar son zuciya ya rusa mu'assasar mu ta Darul Hadith.
January 14, 2023
0
Marigayi Dr. Ahmad Muhammad Bamba ya kafa Darul Hadith Foundation da kyakkyawar zuciya domin ilimantar da al’umma. Kuma abubuwa hudu ne suka rike wannan mu’assasa (cibiya): (1) ilimi, (2) lokaci, (3) kudi, da kuma (4) kyakkyawar niyya. Mahaifinmu bai arzuta kansa ba ta hanyar ci da addini ko maula ba. Kuma akan wannan bigire muke so a ci gaba da gudanar da Darul Hadith ba tare da kawo son zuciya ko siyasantar da addini ba.
Tags