Inda sukace sai dai a turamusu ta asusun bankunansu kuma sunce zasu daina buga buredin dayawa.
Yanzu kana nan buredi kawai suke bugawa 'yan Dari biyu da hamsin, sunce ko nawa mutum yake bukata sai dai yayi musu transfer.
Hakan yasa mutane da dama idan sukazo saya sai sujuya wasu kuwa haka suke hakura susaya.