kamfanin Mudassir & and Brothers zasu dena karɓar tsohon kuɗi daga ranar 21 ga wannan watan, kamar yadda wata majiya mai ƙarfi ta bayyana mana. Kamfanin na shirin dena karɓar tsohon kuɗin ne biyo bayan gargaɗi da babban bankin ƙasa CBN yayi ga ƴan ƙasa kan dena karɓar tsohon kuɗi daga ranar 31 ga wannan wata da ake ciki. Wata majiyar ta bayyana mana cewa babu wani ko wasu da za'a ɗaga ƙafa daga ranar koda kuwa ƴan kasuwa ne.
Daga ranar 21 ga watan junairu Mun dena karɓar tsohon kuɗi ~MUDASSIR & BROTHERS.
January 18, 2023
0
Tags