Abubakar Salisu wanda aka fi dani da Baba Garba ya bayyana taron a matsayin wata dama ta tunatar da juna yadda za'a taimakawa juna domin inganta zumunta tsakanin su.
Haj Halima Lawan Pan Dubu,
ta ƙara da cewa wannan tqro na kara danƙon zumuncin da har auratayya suke haɗawa tsakanin su kuma a wannan taro na ranar 07/01/2023, sun kai kimanin mutum dubu a wannan ciki da wajen ɗakin taron .