Buhari ya ƙudiri aniyar zuwa kano domin buɗe wasu ayyuka da akai a jihar kano sannan yayi kira ga al'ummar Jihar kan su sake zaɓar jam'iyyar su ta APC a karo na uku, sai dai al'ummar jihar suna ta nuna ƙin amincewa da wannan zuwa nashi don wasu ga dukkan alamu akwai yuwuwar su nuna fushin su kamar yadda ya faru a jihar katsina. Bamu san matakin da jami'an tsaro zasu ɗauka a kan wannan al'amari dake shirin faruwa ba, amma dai muna fatan a rabu lafiya.
Duk a cikin shirye-shiryen tarar Buhari zuwa Kano.
January 29, 2023
0
Tags