Gobara ta kama helkwatar ƴansanda dake Bompai kano. Gobarar ta lashe ofisoshi sama da biyu amma bata kama ofishin kwamishinan ƴansanda ba. nan gaba kaɗan zamu kawo muku sababin tashin wannan gobarar.
Gobara ta cinye wasu ofisoshi a hekwatar ƴansanda dake Bompai Kano.
January 14, 2023
3
Tags