Sakamakon rashin tallafa musu da gwamnati keyi, Inda yakara da Cewar baya ga wadannan dalilaima gwamnatin takancin moriyarsu idan tasami abinda take bukata natallatasu a lokacin da yansiyasa suke neman a za6esu sai yazamana cewar sunwatsar da fim din
Abba El-mustapha dai tsohon Wanda yayiwa Jam'iyyar PDP takara ne a karamar hukumar gwale a shekarar 2015
Bayan haka kuma yanzu yana daga cikin 'yangaba-gaba na tafiyar Kwankwasiyya a jam'iyyar NNPP mai Mayan marmari