Sai dai kafin dakatarwar Barr Muhuyi yakasance dangaban goshin Ganduje wanda dashi gwamnatin tayi amfani wajen tsige Sarki Malam Sanusi Lamido Sanusi, da wasu muhimman ayyuka daya takara rawa acikin gwamnatin Umar Gandujen
Bayan da wata takkadama ta farke ne kuma abu yayi tsami hartakai da sunfara takun saka da mayar da martani ijunansu.
Ansha jin Muhuyi na wasan boya da gwamnatin Kano idan takesan kamashi bisa wasu dalilan amsa tuhume-tuhume da takeyiwa Barr Muhuyi akancin hanci da rashawa.
Toni dai Barr Muhmud shine a mazaunin mai rokon kwarya tunbayan dakatarwa da gwamnatin Kano tayi mishi.