Halin mu iri ɗaya ne dana Gawuna saboda haka indai kuna buƙatar a cigaba da ayyukan cigaba dana kawowa jihar kano to ku zaɓi Gawuna a matsayin Gwamnan Jihar Kano.
Ganduje ya faɗi hakan ne yayin da yake gabatar da magajin nasa a kan mumbari na yaƙin neman zaɓe a wata ƙaramar hukuma a jihar kano.