Hukumar DSS tace a shirye take tsaf domin damƙe duk wani da yace zai yiwa shugaban ta ɓatanci
January 10, 2023
0
Hukumar DSS tace a shirye take tsaf domin damƙe duk wani da yace zai yiwa shugaban ta ɓatanci kasancewar lamarin daya faru tsakanin ɗan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP da matar sa Aisha Magaji.
Tags