kakakin ya ƙara da cewa muddin zaɓe yazo suma zasu goyi baya ɗari-bisa ɗari domin zaɓar shugaba nagari wanda zai kawo musu cigaba yayin a cikin ayyukan su, inda ya ƙara da ceqa su ma zasu gudanar da wannan zaɓe domin sun tanadi katinan su na zaɓe. Kuma ƙofar su a buɗe take ga duk wani ɗan siyasar da zai nemi goyon bayan su muddin zai kawo musu cigaba cikin ayyukan su.
Hukumar INEC bata aiki damu yayin gudanar da zaɓe. ~PRO Viglante Kano.
January 08, 2023
0
Commandan Viglante na fagge kuma kakakin rundunar ƙungiyar Sa kai ta Viglante kano wato Ɗan Daji ya bayyana cewa Hukumar INEC bata aiki dasu yayin gudanar da zaɓe shi yasa sau da dama ake samun matsaloli daga wasu bata gari yayin gudanar da zaɓe. Ya bayyana hakan ne yayin Hirar kai tsaye a gidan radiyo Nasara ta cikin shirin ''MU TASHI MU FARKA'' wanda Hukumar gidan ke ɗaukar nauyin kawowa duk ranakun Asabar da misalin ƙarfe biyun rana.
Tags