A baya dai kotu ta hana hukumar farin kayan kama Emefiele sai dai wani tudu, wani gangare sai gashi yau sun yiwa ofishin nasa ƙawanya.
Hukumar tsaron Farin Kaya wato DSS ta mamaye ofishin gwamnan bankin ƙasa.
January 16, 2023
0
Hukumar tsaron Farin Kaya wato DSS ta mamaye ofishin gwamnan bankin ƙasa.
Tags