Home Labaran Ƙasa. Idan ATM ya baku tsaffin kuɗi ku kira 08176657..... ~ CBN Idan ATM ya baku tsaffin kuɗi ku kira 08176657..... ~ CBN Author - Bashir A Bashir January 26, 2023 0 Bankin ƙasa CBN ya fitar da lambar kai ƙorafi muddin mashin ɗin cirar kuɗi ya bada tsaffin kuɗi yayin da aka je cirewa.08176657642, 08176657641 Tags Labaran Ƙasa. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older