Zamu kawo muku cigaban wannan rahoto.
Ina kiran gwamnatin Tarayya da a kama ATIKU saboda bidiyon sa na karɓar cin hanci.
January 20, 2023
0
ina kiran gwamnatin Tarayya da a kama ATIKU saboda bidiyon sa dake yawo na karɓar cin hanci a lokacin gwamnatin sa. Masu bibiyar kafafen sada zumunta sun hangi bidiyon tsohon mataimakin shugaban ƙasar najeriya Alh. Atiku Abubakar inda bidiyon ke nuna yadda tsohon shugaban kasar ke bada cin hanci saboda ayi masa wani abu. Tinibu yace duk mai kishin najeriya ba zai zaɓi Atiku Abubakar ba domin ba ɗan ƙasa nagari bane.
Tags