INEC tayi abun kunya, kuma bata shirya tunkarar wannan zqɓe mai ƙaratowa ba saboda abunda kotu ta tuhumi jam'iyyar PDP dayi na aringizon zaɓe lokacin zaben gwamna a jihar. Masu karatu sun sani cewa hukumar INEC ta bijiro da wani sabon tsari mai laƙabin BVAS wanda zai hana aringizon ƙuri'u da kuma daƙile wasu kafofi na ƙara ko rage kuri'u. Sai dai bayan zaben da akai a jihar Osun masana irin su I.G MARYAM sun nuna rashin gamsuwa da sabon tsarin da INEC ta fito dashi duk da cewa dashi a akai. Kotu dai ta tuhumi jam'iyyar PDP da aringizo wanda wannan dalili ne yasa ta sauke shi ita kuma inec tace ai tayi amfani da tsarin daya kamata kuma babu wani aringizon daya faru a zaɓen.
INEC tayi abun kunya, tunda kotu ta kori Gwamna Adeleke. ~ I.G MARYAM
January 31, 2023
0
INEC tayi abun kunya, tunda kotu ta kori Gwamna Adeleke. ~ I.G MARYAM
Tags