1: Kwankwaso Ne Ya Yanka Badalar Kofar Mata
2: Kwankwaso Ne Yanka Ajasa
3: Kwankwaso Ne Ya Yanka WTC Kano
4: Kwankwaso Ne Ya Yanka Gefen Daula Hotel
5: Kwankwaso Ne Ya Yanka Bayan Katangar BUK
6: Kwankwaso Ne Ya Yanka Makabarta Abbatuwa Ya Fitar Da Shaguna Ta Titin Katsina Road
White Paper da Kwankwaso ya Samu lkc Mallam Ibrahim Shekarau.
Sbd Yanke Yanke filaye da Siyarwa yasa aka bashi White paper Takadar Alakakai data hanashi Takara 2007.
Kwankwaso ne ya Yanka wasu Maqabartu a Yalwa da Salanta da sauran wajaje da aka bayyana a wannan Takardu.
Kwankwaso ne ya mallakawa kansa Motar Naira Million 100 ya siyarwa kansa a Million 3. Saboda yafi kowa Son kansa.
Amma nasan wasu da yawa Zasu Zage mu Sbd mun fito da wannan abin na Zahiri kuma gashi abin a bayyane yake kuma anyi su.
7: Kwankwasone Ne Ya Fara Yanka Sani Abacha Stadium Ta Kofar Mata Ya Fitar Da Shaguna Ta Kan Titin IBB
8: Kwankwaso Ne Ya Yanka Festival Primary School Dake Hauren Gadagi
Kamar yadda yake ikirarin ya gyara gari muma haka muka gyara gari.
~GANDUJE