Su ma ɓangaren sashen kimiyyar sun bayyana nasu matsalolin inda suka ce akwai abubuwan cigaba da suke ta faruwa amma ba'a saka su a ciki wanda hakan ke ci musu tuwo a ƙwarya.
Kwamitin kungiyar Kwararrun magina sunyi zama na musamman.
January 12, 2023
0
Kwamitin kungiyar Kwararrun magina sunyi zama na musamman tare da mambobin kungiyar masu mu'amala da na'ura mai ƙwaƙwalwa da kuma sashen kimiyyar haɗa magunguna AKTA cafta, inda suka tattauna muhimman batutuwan wanda suka shafi matsaloli da ɓangarorin ke fuskanta, inda ɓangaren na'ura mai ƙwaƙwalwa suka bayyana cewa mambobin su basa halartar tarurrukan su wanda hakan ke kawo musu cibaya a harkokin su na yau da gobe musamman a jihar kano.
Tags