Laifin Buhari ne wahalar man fetir da ake fama dashi ~ I.G MARYAM
Buhari shine babban ministan Man fetir amma yayi shiru saboda tsabagen rashin sanin darajar ɗan Adam da kuma sanin muhimmancin ƙuri'ar da Talakawan najeriya suka bashi, sannan ya manta da cewa kafin ya hau kan mulki ya faɗawa ƴan najeriya cewa duk wanda ya sayian fetir a nera 50 an cuce shi, daga baya har kuka ya dunga yiwa mutane yana kiran su zaɓe shi zai canza wannan tsarin amma gashi a banza babu wani abunda ya canza.
A ƙarshe yayi kira ga ƴan kasa da suyi duba wajen zaɓar shugaban da zai kawo musu canji mafi dacewa.