Rigimar dai ta faru ne tun farko yayin da É—antakarar gwamnan kano a jam'iyyar NNPP a Kano, inda ake zargin INDO matar shugaban DSS tayi.
Maganin biri karan maguzawa. Aisha Tamburawa ta mayarwa da matar shugaban DSS martani.
January 09, 2023
0
Aisha Tamburawa ta yiwa Matar shugaban ƴansandan farin kaya tatas bisa zargin yiwa gwanin ta rashin kirkirki a filin tashin jirage na Malam Aminu Kano, dake nan Kano. Aisha Tamburawa tace indai har tana ganin za ta iya hana ABBA GIDA-GIDA cin zaɓe a kano to ta shigo harkar siyasa su buga da ita, idan kuma akwai wata hanya da suke kulle-kullen murɗiya a wannan zaɓe mai zuwa to fa tashin hankali ba zai zo ƙarshe a kano ba.
Tags