Baya cece kuce da aka samu tsakanin al'umma da ƴan Majalisa da gwamnan banki a ƙarshe Majalisa tayi umarni kuma ta umarci da a ƙarawa mutane ranakun kai ƙuɗi banki kuma an tabbatar da hakan inda aka tsayar da 10 ga watan faburairu a matsayin ranar da za'a rufe karɓar wannan tsohon kuɗi.
Yanzu - Yanzu mun tsawaita ranar ƙarshe ta karɓar kudi ~ Majalisa.
January 29, 2023
0
Tags