Mustapha Shehu Dan shekaru 23 da haihuwa yace abinda yaja hankalinshi shine wajen domin itama najeriya kada abarta abaya wajen kimiyya da fasaha domin kasarshi tahada kafa da kasashen duniyan dasuka cigaba.
Jirgin mai suffa biyu Aeronautic helicopter, yana da kujeru 21, da wajen matuka biyu, yana da fanka.
Jirgin an hadashi da katako, da ruba da karfe,
daga karshe Malam Mustapha Shehu yayi fatan gwamnati zata tallafa mishi wajen gannin jirgin yafara tashi.