Ni ban yarda ana cin hanci a Kano ba Gawuna.
January 14, 2023
0
Mataimakin gwamnan jihar kano kuma ɗan takarara gwamna ƙarƙashin tutar jam'iyyar APC yace shi bai yarda ana cin hanci a kano ba yayin muhawarar da BBC ta shirya na ƴan takarkarun gwamna a jihar kano....ƙarin bayani na nan tafe.
Tags