Dantakarar shugabancin Najeriya nat jam'iyyar NNPP daya fito daga Hagar Kano Engr Rabi'u Musa Kwankwaso yace masu kuɗi su ajiye kudinsu,
ya samu nasarar zama shugaban kasa zai bai wa kowa damar canja kuɗinsa ba tare da kwabonsa ya yi ciwon kai ba.
Ina so ku kwantar da hankalin ku, idan na zaman shugaban kasa, zaku canja Tsaffin kudin ku cikin sauki.