Wai kun san cewa a Kano Buhari ya kwana??
January 30, 2023
0
Buhari ya ziyarci jihar kano jiya da daddare domin buÉ—e wasu ayyuka da Gwamnatin kano tayi. Wai kuwa yaya mutane suke ji da har akai tunanin za'a samu matsala idan suka san cewa Buhari ya shigo. Koma dai menene hakan na nufin mutan3 suna cikin wani irin hali matsananci da baza su iya jure ganin Buhari yana yawo a gaban su ba tare da É—aukar wani mataki na rashin da-dai a akansa ba.
Tags