''TINIBU bashi da abunda ake kira Blue Print, da yana dashi daya nuna min ko ya faɗa min lokacin daya haɗa mana zama ni dashi a Landan. Duk ɗan Arewa mai kishin yankin sa da iyalan sa ya kamata ya sani cewa Tinibu bashi da lafiyar da zai gudanr da mulki idan har yaci zaɓe Matar shi ce za tayi mulki ba shi ba.
Wlh bakin su ɗaya kuma duk wanda ya xaɓi APC sai yayi nadama a ƙasar nan. ~ Naja'atu.
January 26, 2023
0
Wlh bakin su ɗaya kuma duk wanda ya zaɓi APC sai yayi nadama a ƙasar nan. ~ Naja'atu Bala Muhammad.
Tags