Wannan sabuwar cuta tafi yawa a Rijiyar Lemo wadda ta haɗar da ƙananun hukumomi 3 dake Jihar Kano, kasancewar Rijiyar lemo tana haɗe da ƙananun hukumomin Fagge, Ungogo da Dala.
Yanzu haka yawan masu wannan cuta ya ƙaru zuwa 102 a Kano ~ Dr. Khalid (Asibitin Murtala)
January 24, 2023
0
Tags