Bayan halartar taron bunƙasa aikin Gona da ya halarta a birnin Dakar na ƙasar Senegal, shugaban ƙasar Nigeria, Muhammadu Buhari, ya dawo gida Nigeria, tuni ma har ya isa jiharsa ta haihuwa Katsina.
Inda yasami tarba daga gwamnan jahar katsina Aminu Masari da wash jiga-gigan gwamnati.