Babban bankin Nigeria CBN, ya sanar da ƙara wa'adin kwanaki 10 na daina amfani da tsofaffin kuɗaɗen Naira (N1000, N500, N200) da aka canjawa fasali daga 31 ga watan Janairu zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu,
Kamar yadda gwamnan babban bankin, Godwin Emefiele, ya bayyana a cikin wata sanarwa da ya fitar.
Ƙarin bayani nanan tafe...