A baya dai majalisar ta nemi yazo bai zo ta hanyar aika masa da takarda amma yaƙi zuwa kuma bai bada uzuri ba, wanda hakan ya tunzura wakilan suka kudiri aniyar sawa a kama shi muddin ya wuce adadin wasu kwanaki da suka saka masa.
Yanzu-Yanzu Emefiele ya bayyana a gaban Majalisar Wakilai.
January 31, 2023
0
Yanzu-Yanzu Emefiele ya bayyana a gaban Majalisar Wakilai.
Tags