Wani ya kashe abokin sa har lahira a Rimin Kebe layi Ali Babur.
Lamarin ya faru da misalin ƙarfe huɗu, inda wanda akewa laƙabi da (Makwaro) ya tsokawa abokin sa Ibrahim wuƙa a ƙirjin sa, nan take ya bar duniya. Mun tuntuɓi
Sabi'u Saleh faruwar lamarin.
Ya kuma bayyana mana cewa cacar baki ce ta haɗa su kasancewar wanda akewa laƙabi da (Makwaro) ya siyarwa da Marigayi
Ibrahim memori amma bai biya shi kuɗin ba saboda haka ya ɗauki matakin soka masa wuƙa.
Shima yayan mamacin ya ƙara . Ga bidiyon mamacin 👇. Marigayi Ibrahim, muna addu'ar Allah yajiƙan sa da Rahama.