Majalisar wakilai tace muddin gwamnan banki yaƙi janye ƙudirin sa na dakatar da karɓar tsoffin kuɗi to babu shakka zasu saka a kama shi ta ƙarfi a kulle shi kamar yadda dokar ƙasa ta basu dama. Tun a baya dai majalisar Dattijai tayi iya nata don ganin ta dakatar da wannan lamari amma haƙan su ya cimma tura har suka tafi hutun zaɓe.
Mun bashi Wa'adin kwana 2 kacal ko musa Jami'an tsaro su kama Emefiele ~ Speaker
January 26, 2023
0
Tags