Kwankwaso yace yace zai naɗa Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya a matsayin ministan tsaro idan har ya ɗare kujerar shugabancin ƙasa. ''Al-Mustapha mutum ne mai kwazo kuma kwararre a fannin tsaro da sanin duk wata kafa da za'a bi don magance duk wata ɓaraka, mutum ne daya san duk wasu ɓata gari da asalin su da kuma waɗanda suke ɗaukar nauyin su, soja ne daya kamata ayi amfani da sanin sa a fannin tsaro ba a barshi kara zube ba, mutane irin su Al-Mustapha a najeriya ba'a barin su babu aiki domin suna da masaniya a kan ƙasa musamman fannin tsaro.
Zan Naɗa Manjo Al-Mustapha a matsayin ministan tsaro ~ Kwankwaso.
January 29, 2023
1
Zan Naɗa Manjo Hamza Al-Mustapha a matsayin ministan tsaro ~ Kwankwaso.
Tags