Wannan batu ba haka bane don haka mutane su kula.
Aisha Buhari ƙarya take a kan batun canjin kuɗi ~ CBN
February 21, 2023
0
Aisha Buhari ta wallafa ba dai-dai ba kan batun sauyin kuɗi da karɓa a shafin ta na twitter inda ta wallafa wata wasiƙa dake ɗauke da tambari da sa hannun babban bankin ƙasa wanda wasiƙar ke ɗauke da bayanai kamar haka : ''Bayana tattaunawa da shugaban ƙasar najeriya a wata tattaunawa ta musamman mun samu matsaya kan karɓar tsaffin kuɗi inda ya yarda a cigaba da karɓar 500, da 1000 a kasuwanni da bankuna har izuwa ɗaya ga watan mayu''.
Tags