Ya bayyana hakan ne a wata huÉ—ubar sa a masallacin alfurqan dake jihar kano, inda ya bayyana alhini da al'umma ke ciki na rashin tabbas akan wannan shugabanci da ake kai, da dai anyi zaton ganin farko da kuma kafin wannan gwamnati amma sai aka wayi gari al'umm na kuka suna Allah wadai da wannan shugabanci da ake musu. Irin wannan shugabanci daba'a yin abunda al'umma ke so sai dai wani shi É—aya ya yanke hukunci kuma waÉ—anda suke bashi shawara basa faÉ—a masa gaskiya.
Allah kar ya maimaita mana irin wannan Shugabanci a Najeriya ~ Dr. Bashir Aliyu Umar Alfurqan.
February 10, 2023
0
Dr. Bashir Aliyu Umar Al'furqan malami ne a masallacin alfurqan dake jihar kano, kuma masani a fannin tattalin arziki.
Tags