Shugaba Buhari yazo kano a ranar litinin ɗin data gabata domin bude wasu ayyuka a birnin Kano sai dai an samu wasu fusatattun matasa da sukaiwa shugaban ihu kuma wasu ma ana zargin a jifa sukai duk a dalilin hakin ƙuncin rayuwar da aka shiga na rashin abinci da ababen more rayuwa.
An kama Guda cikin wanda sukaiwa Buhari ihu a Kano.
February 03, 2023
0
Tags