Gwarmai yayi shura wajen tada zaune tsaye musamman cikin al'amuran siyasa tare da zama uwa makarɓiya wajen ganin ya tara yara sama da dubu mashaya ƙwaya da sauran ababen bugarwa don tarwatsa duk wani taro da ba zai goyi bayan gwamna ko bin ra'ayin shi ba.
Ankama Hadimin Gwamna Ganduje
February 24, 2023
0
Hadimin gwamnan Kano Ganduje wato Murtala Salisu Gwarmai ya shiga hannun jami'an yansanda Kano
Tags