An kama shi yana lalata da mahaukaciya an bashi zaɓi biyu ko ya aureta ko daurin shekaru 10 a gidan yari.
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
February 21, 2023
0
Wannan da kuke gani wani Mutum dan kasar Zambia 🇿🇲 da aka kama da laifin yin lalata da wata mahaukaciya.
Shine akan yanke masa hukunci na adalci aka ba shi zabi biyu, ko dai a yanke masa hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 ko kuma ya aure ta ba rabuwa.
Shin yaya kuke ganin wannan hukuncin?
Ku ganinku wanne hukunci yakamata ya dauka cikin biyun?