An tsinci wannan jaririn a kano kawo yanzu ba'a san ko nawane ne ba. ~ Shafin Raihana
February 21, 2023
0
Wani jariri kenan da aka tsinta a Kan hanya a unguwar Ado Bayaro Layout dake karamar Hukumar Dala dake jahar kano, an garzaya da yaron izuwa ga hukumomin tsaro wanda kawo yanzu ba'a samu waɗanda sukai cigiyar sa ba, kuma ba'a samu wanda suka fito suka ce nasu bane. Allah ya kyauta ya kuma kyatata ƙarshen mu.
Tags