Gwamnan Jihar Benue Dr.SAMUEL ORTOM Acikin Wani jawabi daya fitar ya mayarwa da tsohon Sarkin kano Muhammad Sunusi III martani inda
sarkin Yace Yanada Masaniya a kan kisan da ƴan ta'adda Suka kashe fulani Makiyaya kimanin Mutane 100 da kuma Sace Musu Shanu Masu tarin Yawa.
GWAMNA ORTOM Yace ''Ahir ɗinka kada ka kara shiga Sabgar Jahata kaje Can kaji da tsigewar da akayi maka a jaharka kano kuma duk sanda ka sake shiga harkar jiha ta zan mayar maka da martanin da baka taɓa tsammani ba''.