Atiku ya cinye Akwatin Ahmad Lawan ~ Shafin Raihana.
February 26, 2023
0
Tun bayan da Ahmad Lawan Shugaban Majalisar Dattijai ta najeriya ya kaɗa ƙuri'a a akwatun sa jim kaɗan bayan tafiyar sa jam'iyyar PDP ta kada shi da ƙuri'u masu rinjaye. Idanu dai suna kan Ahmad Lawan kasancewar anso ace kotu ta hana shi takara amma kuma wani tudu wani gangare sai aka ji ta bashi takarar wanda hakan yayiwa al'umma zafi da kuma basu mamaki sosai.
Tags