Rikici ya barke tsakanin ‘Yan Kwankwasiyya da Magoya bayan APC a kan gadar sama ta Na’ibawa, Kano.
Anga yadda wasu yan Kwankwasiyya suka hadu da Yan APC kowannen su yana rike da muggan makamai kuma sun lashi takobi cewar Madugun kwankwasiyya ba zai wuce ta hanyar Zaria road ba su kuma suna sai ya wuce ko suna so ka basa so.
Amma dai izuwa yanzu an samu ɗauki wasu ƴansanda mopalawa wanda suka kai ɗokin gaggawa izuwa wajen tare da dakatar dasu da da kuma kama wandanda ya kamata kuma nan take suka tafi dasu.