Shugaban babban bankin ƙasa wato CBN ya umarci bakuna da su cigaba dakarɓar tsaffin kuɗi amma wanda bai gaza dubu ɗari biyar ba kacal idan sun gaza haka dole sai dai akai izuwa babban bankin ƙasa dake a jihar kuma hakan baya nufin sun zama halastattun kuɗi ga al'umma. Ma'ana ba'a yarda a cigaba da amfani dasu ba.
Duk wanda yake da kuÉ—in da zai kai banki dole ne yaje shafin CBN domin cike form kafin wanda zai bashi damar samun wasu labobi da zai bayar a banki kuma su zama shaida.
A yanzu dai wasu jihohi suna cigaba da fama da zanga-zanga saboda rashin kudi a gefe guda kuma wasu na ƙona bankuna.