Lula
ya ce Brazil kasa ce ta zaman lafiya, kuma abin da ya fi dacewa shi ne a samu kasashen da za su jagoranci hawa teburin tattaunawa domin sasanta kasashen Ukraine da Rasha dangane da yakin.
A bangare guda kuma Sakatare Janar na Kungiyar Tsaro ta NATO Jens Stoltenberg ya ce Ukraine na bukatar karin makamai cikin gaggawa domin tinkarar barazanar da ke ci gaba da zuwa daga Rasha.