Kuna da ɗan takara kuma bashi da kuɗin da zai yi zaɓe dashi duk da muna taƙoƙarin daƙile zaɓen kuɗi don a samu sahihin zaɓe da kuma shuwagabanni nagari, muna tare daku kuka muna sane da abunda muke a ƙasar nan ya kamata al'ummar kano su fahimci inda muka dosa a harkokin mulki''.
Da Ƴan Kano sun san me nake shirin saka musu dashi da basu jefe ni ba ~ Buhari
February 01, 2023
2
''Da al'ummar jihar Kao sun san me nake shirin saka musu dashi da basu hefe ni ba, kuma da sun tarbe ninkamar yadda suka saba tarba ta.....
Tags