Shi dai Malam Dauda maifacci yakasance aboki ga mai girma Gwamnan jihar Kaduna Mal Nasiru El Rufa'i sun kasance asali abokaine tare suka taso aji É—aya makaranta tun a lokacin yarin ta kwatsam jiya Dauda na zaune a wajen sana,ar facin sa saiga kiran gwamna El Rufa'i a waya yace
"Dauda gani na dawo daga katsina zan wuce gida na tsaya a garin ku Malumfashi wajenka kazo nan gidan hali sa'adu mu hadu dakai yanzu
Atake sai Mal Dauda ya hanzarta yayi sauri ya tafi yaje suka samu ganawa da juna.
To kaji aminci da abota ta amana kar ka sake ka taba wulakanta abokinka na makaranta ko wanda kukai rayuwa ta yarin ta domin kowa bakasan irin baiwar da Allah yai massa ba a gaba.